Jihar Kaduna
An bayyana yadda shugabannin NNPP a Arewa maso Yamma suka yi zama domin warware wasu matsaloli game da halin da ake ciki na korar dan takarar shugaban kasa.
Kotun ɗaukaka ƙara ta kawo karshen rigima kan wanda ya ci zaɓen mamba mai wakiltar Jemaa da Sanga a majalisar wakilan tarayya daga jihar Kaduna .
Wani jigo a jam'iyyar NNPP ya bayyana dalilin da ya sa su Alki, Hukunyi suka sauya sheka daga jam'iyyarsu zuwa APC. Yace Kwankwaso ya yi hana kowa rawa gaban hantsi.
Miyagun ƴan bindiga sun kai farmaki a ƙaramar hukumar Kachia ta jihar Kaduna ida suka salwantar da ran mutum ɗaya. Ƴan bindigan sun kuma sace mutum 25.
Sulaiman Othman Hunkuyi, dan takarar gwamna na NNPP a zaben gwamna na ranar 18 ga watan Maris da Rufai Ahmed Alkali, tsohon shugaban jam'iyyar NNPP sun shiga APC.
Nura Ashiru, ya bukaci mai ɗakinsa da ke neman saki a Kotun musulunci ta biya N1.5m idan tana son ya sake ta saboda asarar da ta jawo masa a zaman aurensu.
Karamin ministan albarkatun mai a Najeriya, Heineken Lokpobiri ya bayyana cewa za su kammala aikin gyaran matatar mai da ke jihar Kaduna a karshen 2024.
Hukumar makarantar NDA da ke jihar Kaduna ta fitar da jerin ka'idoji ga dalibai ma su sha'awar cikewa don neman gurbin karatu a makarantar karo na 76.
Sarkin Masarauta Zazzau, Malam Ahmed Nuhu Bamalli, ya amince da naɗin kaninsa, Mu'azu Nuhu Bamalli a matsayin sabon magajin garin Zazzau a jihar Kaduna.
Jihar Kaduna
Samu kari