Jihar Kano
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta ce ta ceto wani tsoho mai shekaru tamanin mai suna Alhaji Nadabo, wanda aka sace a garin Chiromawa da ke Garun Malam a jihar.
Idan za a tuna, zaen shugabannin jam'iyya na yankin arewa maso yamma an dakatar da shi bayan rikicin da bangaren tsohon gwamna Rabiu Musa Kwankwaso da na Wali.
Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara ya yi.korafin cewa yanzun ba shi da kuɗi bare ya siya litattafan Bukhari da Muslim kamar yadda Alkali ya bukatata ranar Alhamis
Hukumar tsaro ta fararen kaya, SSS ta samu nasarar damkar wasu matasa 3 da ake zargin kwararru ne wurin bin sawun jama’an zuwa bankuna don yi musu fashi. Daily
A ranar Laraba da ta gabata, gwamnatin jihar Kano ta mika takardun daukar aikin dindindin ga masu rawar gargajiya wadanda aka fi sani da 'yan rawan koroso 45.
Wata mata ta maka mijin ta gaban kotu don bukatar a raba auren su sakamakon yadda rikici da tashin hankali ke aukuwa tsakanin su. Ta bayyana gaban Alkali Munzal
Kotun Majistare dake Gidan Murtala a jihar Kano ranar Talata ta jefa wani Lauya, Hashim Hussei Hashim gida gyara hali bisa zargin laifin zagin Kwamishana lamari
Hukumar ICPC ta gano yadda yan majalisu da yan kwangila ke sama da faɗi da ayyukan mazaɓua jihohin Kano da Jigawa, ko dai aƙi yi, ko a aiwatar babu inganci.
Wani matashi a jam'iyyar APC ya fito takarar neman kujerar shugaban mata a jam'iyyar APC ta kasa. A karo na farko kenan, lamarin da ya jawo cece-kuce a kasar.
Jihar Kano
Samu kari