Jihar Kano
Wata kotun shari'a da ke zamanta a Fagge jihar Kano ta tura wani matashi Alhassan Yusuf gidan yari bayan ya amsa laifinsa na satar wani kare da aka kiyasta kudi
Mabiya shafin Facebook na Open Diaries sun bayyana rashin jin dadinsu bayan da aka sanya wa ajin WhatsApp kudi N3000 a duk shekara. Lamarin ya haifar da cece-ku
Hukumar shirya jarabawan kammala sakandire NECO ta ki sakin sakamakon jarabawan dalibai 80,000 a jihar Kano saboda bashin naira miliyan N500m da take bin jihar.
Wata mota kirar Hilux da ke dauke da barasa ta fada cikin kwata da ke kusa da ofishin Hisbah a Panshekara, karamar hukumar Kumbotso na jihar Kano.An rahoto cewa
Dubban musulmi sun hallarci jana'izar marigayi Sani Ɗangote, mataimakin shugaban rukunin kamfanonin Dangote, da aka yi a Kano a ranar Laraba. Daily Nigerian ta
Kwamishinar harkokin mata da ci gaban jama'a na Kano, Dr Zahra’u Muhammad Umar, ta ce gwamnatin jihar za ta mayar da hankali wajen horar da mata da matasa.
Kamfanin Coca-Cola ya fusata da yadda Kamfanin Pop Cola ya saci wata daga cikin fasahohinta na kasuwanci. An fara sauraran kara a wata kotu a jihar Kano...
Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya, Ibrahim Shekarau, ya caccaki gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, kan fitaccen bidiyon dalolli da ke nuna gwamnan yana so
Gawar marigayi Sani Dangote ba ta iso daga Amurka ba har a yammcin Talata sakamakon wasu cike-ciken takardu da ba a yi ba. Gawarsa za ta iso ranar gobe Laraba.
Jihar Kano
Samu kari