Jihar Kano
Kananan hukumomin 774 sun tashi da Naira Tiriliyan 2 a 2022. Za a ji jihohin da suka tashi da kaso mara yawa sun hada da Bayelsa, Ekiti, Nasarawa da Gombe.
Rahotanni daga garin Kano sun nuna cewa wata mummunar gobara da ta tashi da tsakar dare ta ƙone shaguna akalla 19 da wani Masallaci a kaauwar Rimi, cikin Kano.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta ƙasa, INEC ta soke sakamakom zaben da aka bayyana a baya na mazabar Tudun Wada da Doguwa, ta ce zaben bai kammalu ba tukunna.
Mambobin jam'iyyar adawa ta New Nigeria Peoples Party, NNPP, a jihar Kano sun fito zanga-zanga kan zargin cewa Sakataren hukumar zabe INEC na jiha ya hada APC.
Hukumar 'yan sandan Najeriya ta bayyana sauya kwmaishinta a jihar Kano biyo bayan wata zanga-zanga da mabiya NNPP suka yi bayan zaben shugaban kasa a jihar.
Yadda Drama Take Wakana Tsakanin Hukumar Hisban Jihar Kano Da Matasa Yan Bana Bakwai Masu Yin Video Suna Wallafawa a Sahar Tiktok Da Ake Kira Da Yan TikTok
Sanata Ibrahim Shekarau, zababben sanata mai wakiltan Kano ta tsakiya ya ce sam ba zai karbi takardar shaidar cin zabe ba domin ya bar NNPP ya kuma koma PDP.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi Allah wadai da belin da kotu ta baiwa shugaban masu rinjaye a majalisar wakilai, Alhassan Ado Doguwa da ake zargi da kisa.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya yi wa wasu fursunoni 12 da aka yanke wa hukuncin kisa afuwa sannan ya mayar da wasu shida zuwa daurin rai da rai.
Jihar Kano
Samu kari