Jihar Kano
Yanzu haka gwamnatin Kano ta ce, za ta fara hukunta masu kwacen waya kamar yadda ake hukunta masu fashi da makami. Ta bayyana hakan ne a karshen makon nan.
A yau Lahadi, 28 ga watan Mayu ne Gwamna Abdullahi Ganduje zai mika shugabanci ga zababben gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, zai je bikin rantsar da Bola Tinubu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya kaddamar da katafaren gidan gyaran hali na zamani mai cin mutane 3,000 da ya gina a Kano. Shugaba Buhari ya bayyana cewa.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya naɗa sabon kwamishina na hukumar zaɓe ta jihar. Naɗin kwamishinan na zuwa ne saura ƴan sa'o'i Ganduje ya ba ofis.
Lamarin masu kwacen waya na ƙara ta'azzara a cikin garin Kano, a jiya Jumu'a bayan sallar Asubahi, aka kashe akalla rayuka biyar a Unguwat Kabara da Gwangwazo.
Zababben gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf da aka fi sani da Abba Gida-gida ya bayyana kadarorinsa yau Juma'a a gaban hukumar kula da da'ar ma'aika.
Gwamnan Kano mai jiran gado Abba Kabir Yusuf , ya gayyaci tsigaggen sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, zuwa wajen bikin rantsar da shi da za a yi ranar Litinin.
Farashin kayan gwari musamman tumatur ya fadi a mafi yawan kasuwannin Najeriya sakamakon karin shigowa da shi daga kasashen Ghana da Cameroon da jihar Ogun.
Za a ji labari Gobara ta tashi a gidan da Gwamnan Kano mai barin Gado, Abdullahi Umar Ganduje, zai tare bayan ya sauka daga mulki a ranar 29 ga watan Mayu 2023.
Jihar Kano
Samu kari