Jihar Kano
Gwamnatin Kano ta amince da Juna'a, 23 ga watan Yuni, a matsayin ranar fara hutun bikin babban sallah ga dukkanin makarantun jeka ka dawo da na kwana a jihar.
Wani magidanci a jihar Kano ya garzaya kotun shari'ar musulunci kai ƙarar iyayen matarsa bisa zargin suu ɗauke masa ita daga gidansa ba tare da izninsa ba.
Shugaban Yaki da Cin Hanci a Jihar Kano, Muhuyi Rimingado ya sha alwashin sake bankado badakalar tsohon gwamnan jihar, Abdullahi Ganduje akan bidiyon Daloli.
Za a fahimci cewa sabon Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya naɗa ɗansa na riƙo, Ahmad A Yusuf a matsayin Sakataren Gudanarwa na Hukumar Tarihi da Al’adu ta jihar.
An yi kira ga shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu da ya takawa gwamnan Kano Abba Gida Gida birki dangane da rushe-rushen da yake yi a jihar Kano. Jigon jam'iyyar.
Shahararren mai wasan barkwanci a masana'antar Kannywood, Ali Artwork, ya fice daga tafiyar Kwankwasiyya a jihar Kano. Madagwal ya koma zuwa jam'iyyar APC.
Gwamnan Kano, injiniya Abba Kabir Yusuf da aka fi sani da Abba Gida Gida ya sanar da mayar da Minti Magaji Rimingado, kan muƙaminsa na shugabancin hukumar karɓ.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sha alwashin cewa ba zai rantsar da duk kwamishinan da ya ƙi bayyana ainihin dukiyar da ya mallaka ba a Fam ɗin hukumar.
Gwamntin jihar Kano ta sanar da dakatar da cirar N370 daga albashin ma'aikata da ƴan fanshon jihar wanda gwamnatin da ta gabaceta ta Ganduje ta riƙa yi a baya.
Jihar Kano
Samu kari