Jihar Kano
Sabon binciken da Statista ya fitar yau ranar Lahadi ya nuna jerin jihohin Najeriya guda goma da aka fi samun karancin kisasakamakon matsalar tsaro a 2022.
Hukumar yaki da rashawa ta jihar Kano a ranar Laraba, ta bayyana cewa binciken kimiyya ya tabbatar da cewar bidiyoyin dalar Abdullahi Ganduje ba na bogi bane.
Shugaban Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano (PCACC), ta ce bidiyon dala na Ganduje ya zubarwa da jihar Kano kima a.
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin wasu mukamai na masu bashi shawara. Sanusi Kwankwaso ya zama mai ba Gwamna shawara a kan sha’anin siyasa
Duk da ya na goyon bayan shi, Muhammad Suleiman Musa ya ce kyau Gwamna Abba Kabir Yusuf ya rika sara ana duba bakin gatari, domin an rusa shagunanan su a kasuwa
Hukumar alhazai ta jihar Kano ta sanar da rasuwar daya daga cikin maniyyatan jihar, Hadiza Isma'il a Makkah bayan fama da jinya a ranar Litinin 3 ga watan Yuli.
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf da ake yi wa lakabi da Abba Gida Gida, ya ce watanni shida kwamishinoninsa ke da su wajen nuna irin kwazon aikinsu, inda.
Garuruwa akalla 30 ake tunanin za su yi fama da matsalar annoba a Najeriya. Wani jami’in NEMA ya fitar da sanarwa cewa a shiryawa ambaliyar ruwa da zai barke.
Hukumar Karbar Korafe-Korafe Da Yaki da Cin Hanci ta jihar Kano (PCACC), ta sanar da dawo da bincike kan bidiyon dala na tsohon gwamnan jihar Abdullahi Ganduje.
Jihar Kano
Samu kari