Jihar Kano
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, yana neman mafita, zai tattauna da hukumomin kamfanin Shoprite don hana su barin jihar Kano.
Dan takarar sanata a mazabar Kano ta Tsakiya, Abdulkarim Abdulsalam Zaura ya bayyana cewa ko yanzu aka sake zabe APC ce za ta yi nasara a jihar Kano.
Daga zaben 2023 da ya samar da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da kuma rikicin siyasa a wasu jihohi, Legit ta kawo manyan abubuwa 7 da suka shiga tarihin Najeriya.
An samu wani mutumi da ya addabi wata mata a kan hanya ko ta iya yin kunu. Nan take wannan Baiwar Allah ta shigar da kara a gaban 'yan sanda, yanzu yana hannu.
Kamar yadda ya fada a dandalin Twitter, Hon. Abdulmumin Jibrin (NNPP) ya sake yin rabon tsabar kudi ga al’ummar da yake wakilta a majalisar tarayya daga Kano.
Wasu matasa sun shiga hannu bayan kama su da zargin yin shaye-shaye da kuma buga ludo a cikin masallaci a Kano, kotu ta tsare su bayan karanto musu zargin da ake yi.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya shirya gina asibiti ko makarantar Islamiyya domin tunawa da Asma'u Sani wacce ciwon kansa ya halaka a Kano.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya cigaba da yin ruwan nadin mukamai a Kano. An zargi da Abba Gida Gida da nada mutane 3 a kowace karamar hukuma domin yakar APC
Masanna sun yi kira ga Shugaba Bola Tinubu ya saka baki a rikicin siyasar Jihar Kano wacce suka ce tana iya shafar tattalin arzikin Najeriya da zaman lafiya.
Jihar Kano
Samu kari