Jihar Kano
Fitaccen mawakin suyasar nan, Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara tare da wasu jaruman Kannywood maza da mata sun roki mazauna Kano su rungumi zaman lafiya.
Hukumar yaki da cin hanci (EFCC) ta gurfanar da wani daraktan kamfani, Salisu Suleiman kan badakalar miliyan 21 na biyan kudaden iskar gas da bakin mai.
A cewar Zaura, canja kudin da Buhari ya yi ana dab da babban zaben kasar, ya jefa 'yan Najeriya cikin mawuyacin hali wanda ya tilasta su juya wa jam'iyyar baya.
Kamfanin simintin Dangote ya bai wa dalibai 119 tallafin karatu ga 'yan asalin jihar Ogun da ke yankin Ibese da kamfanin ke gudanar da ayyukansa.
A yayin da Kanawa ke jiran hukuncin da Kotun Koli za ta yanke kan zabe Kano, wanda ya kafa NNPP, Boniface Aniebonam ya shirya addu'a ta musamman don nasarar Abba.
Rabiu Musa Kwankwaso ya yi zama da ‘Yan majalisa domin a karfafa NNPP. Kwankwaso ya tattauna da Ali Sani Madaki, Abdulmumin Jibrin da Abdulkadir Tijjani Jobe.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya amince da biyan kudaden diyya har biliyan uku ga masu shaguna da 'yan kasuwa a jihar bayan kotu ta tilasta shi.
Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya bukaci Shugaba Tinubu ya roki kamfanin 'Shoprite' kada ya bar aiki a Kano inda ya hakan zai shafi mutane da dama.
Tsohon mataimakin kakakin Majalisar Ebonyi, Odefa Obasi Odefa ya sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC da wasu magoya bayansa 500 a mazabar Onicha ta Gabas.
Jihar Kano
Samu kari