Jihar Kano
Tsohon gwamnan Kano kuma jagoran NNPP na ƙasa, Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana irin makircin da aka so kulla masa saboda sa ran APC zata yi nasara a kotun koli.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano tsige wasu daraktocin KIRS guda takwas daga mukamansu, tare da umurtansu da su mika ragamar ayyuka ha mataimakansu.
Da yake an zartar da hukuncin a ranar Juma’a, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya yi addu’o’in wajen hudubar sallah a Kano a kan Abba Kabir Yusuf da siyasar Kano.
A gurfanar da matashi mai suna Garzali Musa Obasanjo a gaban kotun shari'ar addinin musulunci dake filin hoki a jihar Kano, kan zargin cin mutunci Sheikh Triumph.
Wani lauya mai suna Abba Hikima ya ce doka ta hana yin lefe, kayan daki, kayan na gani ina so da sauran tsarabe-tsaraben aure a jihar Kano, kuma za a iya daure mutum
Gwamnan jihar Abia, Dr Alex Otti ya nada mai girma Muhammadu Sanusi II da wasu mutane 18 matsayin mambobin cibiyar AGEAC a jihar, domin farfado da tattalin arziki
An yi musayar wuta mai zafi, a ranar Alhamis, yayin da ‘yan sanda suka kubutar da Segun Akinyemi, wani mazaunin Abuja, wanda aka yi garkuwa da shi
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi ganawar sirri da shugaban jam'iyyar APC na kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, da jiga-jigan jam'iyyar na jihar Kano.
Gwamnatin Abba a jihar Kano ta fara rabon tallafin kayan abinci da suka hada da shinkafa ga ma'aikatan kananan hukumomi don rage radadin janye tallafin man fetur.
Jihar Kano
Samu kari