Jihar Kano
Mai fashin bakin harkokin wasanni, Abubakar Isa Dandago ya bayyana yadda ya sauya tunanin mutane kan harkokin wasanni tun bayan fara fashin bakin a harshen Hausa.
Wani mutum dan jihar Yobe, ya fara wani tattaki akan keke daga Damaturu zuwa jihar Delta don ganawa da Gwamna Sheriff Oborevwori, zai yi tafiyar kilo mita 1,200.
Primate Babatunde Elijah Ayodele ya yi ikirarin cewa jam’iyyar APC na nan tana shiri don raba NNPP da Gwamna Abba Kabiru Yusuf da kujerarsa a jihar Kano.
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya yi magana kan nasarar da ya samu wajen dakile yaki da cin hanci a jihar Kano. Gwamnan ya ce ya ceto biliyoyin naira.
Rahoton nan ya tattaro wasu hukuncin shari’o’in da aka yi wanda aka yi nasara a kan Mai girma Abba Kabir Yusuf da aka fi sani da Abba Gida Gida a Kano.
Wani lauya da ke zaune a jihar Kano, Umar Sa'ad Hassan ya yi hasashen abin da zai kasance a shari'ar zaben jihar Kano, ya ce zai yi wahala Abba Kabir ya yi nasara.
Jam'iyyar NNPP mai kayan daɗi ta musanta zargin da wasu ƙungiyoyi suka yi cewa yan Kwankwasiya sun tsara mamaye kotun koli da ofisoshin jakadanci.
Sanata Abdulrahman Kawu Sumaila ya yi maganar damar Abba Gida Gida a shari’ar zaben Gwamna Kano a kotun koli, Sanatan ya ce APC na harin jihar Kano ne a 2027.
Manyan jam'iyyun siyasa biyu, NNPP da APC a Kano sun sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya karo na uku yayin da ake dakon hukuncin kotun koli.
Jihar Kano
Samu kari