Jihar Kano
An samu hayaniya bayan wani dan takarar APC ya sake nasara a zaben fiida gwani da aka yi a jihar Edo bayan sanar da na farko da Gwamna Uzodinma ya yi.
Gwamna Abba Kabir ya ware biliyoyin kudade don gyaran gidan gwamnati da abinci da kuma gyaran gidansa da ke Kwankwasiyya City da ke cikin birnin Kano.
Rahotanni sun kawo cewa Kotun Musulunci ta aike da Ramlat Mohammed zuwa gidan gyaran hali saboda zargin ta da koyar da karuwanci da kuma yada badala.
Hisbah ta kama Ramlat wacce ta yi bidiyon da ta tallata kanta take cewa duk namijin da zai aure ta sai ya auro mata macen da za su dinga lalata da ita.
Dillalan hatsi a kasuwar hatsi ta kasa da kasa ta Dawanau a jihar Kano sun karya farashin hatsi domin rage radadin da jama'a ke fuskanta a jihar.
ami’an rundunar ‘yan sandan jihar Kano sun kama wasu mutane uku da ake zargi da yin garkuwa da halaka wani dan makwabcinsu mai shekaru 14 da haihuwa.
Yayin da ake shirin gudanar da zabe, jam’iyyar APC na neman kwace kujerar gwamnan Anambra karfi da yaji wurin matsa wa gwamnan ya koma jam'iyyar APC.
Kasa da awanni 24 kafin gudanar da zaben fidda gwani a gobe Asabar, dan takarar gwamna a APC, Fasto Osagie Ize-Iyamu ya janye daga takarar gwamnan jihar Edo.
Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano, karkashin Abba El-Mustapha ta kwace lasisin wasu kamfanoni biyu mallakin Aisha Tijjani wacce aka fi sani da Hajiya Amart.
Jihar Kano
Samu kari