Jihar Kano
Dan wasan tawagar Super Eagles, Sadiq Umar ya yi martani kan caccakar Alex Iwobi da ake yi a kafafen sadarwa inda ya ce shi ba Iwobi ba ne a yi hankali.
Akwai yiwuwar wasu jami’an da Abba Kabir Yusuf ya aika kananan hukumomi za su zama kantomomi. Idan aka kawo shugabannin rikon kwarya, ana barazanar zuwa kotu.
Jigon jam’iyyar PDP, Rilwan Olanrewaju ya shawarci Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano da ya yi watsi da kiran da APC ke yi masa na ya bar NNPP ya dawo cikinta.
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta tsare daraktan fina-finan Kannywood, Sunusi Oscar a birnin Abuja inda ake zarginshi da furta kalaman barazana.
Rahoto ya zo yanzu nan cewa Kotun Musulunci ta aike da Murja Kunya zuwa gidan gyaran hali saboda zargin koyar da karuwanci da kuma tayar da hankali.
Gwamnatin jihar Kano ta hannun hukumar karbar korafe-korafen jama'a da yaki da cin hanci da rashawa, ta fadi dalilin rufe wasu rumbunan boye abinci.
Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya bai wa Kwamishinonin jihar wa'adin kwanaki 10 da su rubuto dukkan ayyukan da suka aikata a ofisoshinsu.
Wata takarda ta nuna an shirya cafke wasuda zarar Nasiru Gawuna ya yi nasara a kotu. APC ta karyata zancen ba ‘yan sanda su damke wasu idan Gawuna ya samu mulki
Yan kasuwa sun amince tare da ɗaukar alƙawarin taimakawa gwamnati wajen sauke farashin kayayyakin amfani na yau da kullum waɗanda farashinsu ke hauhawa.
Jihar Kano
Samu kari