Jihar Kano
Yayin da maganar sake fasalin masarautun Kano ke kara yawa, Cibiyar kare jama’a a Najeriya (SHAC) ta tura gargadi ga hukumomi kan matsalar da ke neman faruwa a Kano.
Hukumar karbar korafe-korafen jama'a da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, ta bude rumbunan da ake zargin suna boye kayan abinci da ta rufe a jihar.
Yayin da ake cikin wani hali a Najeriya, Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero ya shawarci hukumar Kwastam kan irin yadda suke dakile kayan 'yan kasuwa kan kwacen kayansu.
Jam’iyyar APC a Najeriya ta ayyana zaben fidda gwanin jihar Edo wanda bai kammala ba bayan bayyanar 'yan takarar jam'iyyar har guda uku bayan kammala zaben.
Dakarun sojojin saman Najeriya da aka girke a Durbunde da ke karamar hukumar Takai a jihar Kano sun kama wani babban mai garkuwa da mutane mai suna Isah Abdul.
Wata kungiya a Kano mai suna Inuwar Masarautar Bichi ta sake tura wasika zuwa ga Majalisar jihar kan sake fasalin masarautun da ake tababa a kansu.
Yayin da ake ci gaba da shari'ar matashiyar 'yar Tiktok a jihar Kano, Murja Ibrahim Kunya, Kotun Shari'ar Musulunci ta sake hukunci kan zarginta da ake yi.
Legit Hausa ta tattara wasu abubuwa biyar da ya kamata ku sani game da shari'ar Murja Ibrahim Kunya, da hukuncin kotu a yau Talata na yi wa Murja gwajin kwakwalwa.
Da alamu abubuwa za su yi sauki yayin da farashin kayayyaki musamman na abinci ya fara sauka a wasu kasuwannin Arewacin Najeriya yayin da ake cikin wani hali.
Jihar Kano
Samu kari