Jihar Jigawa
Sule Lamido ya ce malaman addini su kawo Muhammadu Buhari da Bola Tinubu, ya ce idan har wani zai yi magana kan matsin lambar da ake fuskanta talaka ne.
Gwamnatin Jigawa ta nemi Shugaba Bola Tinubu ya karasa aikin noman rani a yankin Hadejiya, an roki a gama aikin da aka fara lokacin Shagari a 1983.
A wata hira da aka yi da shi, Tsohon Gwamnan Jigawa, Alhaji Sule Lamido ya maidawa masu sukarsa martani saboda PDP ta tsaida yaron shi a matsayin ‘dan takaran Gwamna
Rundunar 'yan sanda ta samu nasarar cafke wani barawon shanu tare da kwato shanu uku da aka sace a karamar hukumar Kiyawa, jihar Jigawa. Rundunar na ci gaba da...
Majalisar dokokin jihar Jigawa ta dakatar da shugabannin kananan hukumomin Gumel, Birniwa da Yankwashi saboda take umurninta. Ciyamomin sun je kasar waje.
Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi, ya kafa tarihi inda ya ɗauko mace ya naɗa ta a matsayin mataimakiyarsa ta musamman kan harkokin yaɗa labarai.
'Yan bindiga sun kai wani sabon hari a jihar Jigawa tare da sace matan shugaban karamar hukumar Kiyawa da ke jihar, 'yan sanda sun bazama nemansu.
Hakimin kauyen Dan Gulam a jihar Jigawa, Umar Ibrahim, ya karyata zargin cewa ya yi wa wata yarinya fyade da kunsa mata ciki sannan ya shafa mata cutar kanjamau.
Kotun ɗaukaka ƙara mai zama a Abuja ta tabbatar da hukuncin Kotun zaɓe na ayyana zaben mazaɓar Birni kudu/ Buji ta tarayya a matsayin wanda bai kammala ba.
Jihar Jigawa
Samu kari