Malamin addinin Musulunci
Shugaban ƙasa, A. Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga 'yan Najeriya da su sauya duk wani gwamna da ya gaza kawo sauƙin da ya kamata idan babban zaɓe ya zagayo.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, na gana wa yanzu haka da manyan malaman Addinin Musulunci a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja kan halin da ake ciki a Nijar.
Dr Kabir Asgar ya rubuta tarihin Muhammad Auwal Albani, ana roƙon Allaah (T) ya tsawaita rayuwarsa, ya yassare masa wajen kammala abinda ya yi ragowa na aikin.
An canjawa wani ƙayataccen katafaren masallaci suna zuwa sunan mahaifiyar Isa (AS), wato Maryam, a Abu Dhabi da ke Hadaddiyar Daular Larabawa. Yariman birnin.
Al'ummar Musulmai a jihar Legas sun mamaye majalisar dokokin jihar don nuna rashin jin dadinsu a nuna wariya da aka yi a nadin mukaman Gwamna Sanwo-Olu Babajide
Daya daga cikin 'yan uwan marigayi Shekh Ibrahim Albanin Kuri, Dahiru Halliru ya bayyana halin da iyalansa ke ciki a yanzu bayan mutuwar malamin a jihar Gombe.
Za a ji Sheikh Kabiru Gombe, ya ce malaman kasar Najeriya nan sun shaida wa Shugaban Kasa Bola Tinubu illar da take tattare da afka wa Jamhuriyar Nijar da yaki.
Kungiyar kiristoci ta Najeriya ta tura sakon ta'aziyya ga Musulman kasar nan biyo bayan samun iftila'in da ya faru na rushewar wani bangaren masallacin sarki.
A baya, an yada wani bidiyon wata wakar da ta jawo cece-kuce tare da kira ga a sauke shi saboda batanci ga addinin Islama da kuma al'adar malam Bahaushe ma.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari