Malamin addinin Musulunci
Fitaccen Malamin addinin musuluncin nan a jihar Kano, Sheikh Dakta Sani Umar Rijiyar Lemu, ya roki gwamnatin Bola Tinubu kar ta ɗauki matakin soji a Nijar.
Kungiyar kare hakkin Musulmi (MURIC), ta yi kira ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya samar da tsarukan bai wa Musulmin Najeriya bashi mara ruwa. MURIC ta nemi.
Denmark ta gabatar da doka da za ta haramta kona Qur'ani mai girma a ofisoshin jakadancin kasashe da sauran littattafan addini, bayan abin da ya faru a Sweden.
Musulmi daya ne rak a Kwamishinonin da Gwamna Caleb Mutfwang ya nada a Filato, ana tunanin kiristoci ne fiye da 75% na kwamishinonin jihar Taraba da aka nada.
Wasu malaman addinin a Arewa sun nemi a hana El-Rufai yin minista a gwamnatin Bola Ahmad Tinubu saboda wasu dalilai da suka bayyana game da adalci a kasar nan.
Malamin jami'ar Yobe a Arewacin Najeriya ya bayyana cewa, zai dauki mataki kan wani dalibinsa da ya masa maganar banza a kafar sada zumunta ta Facebook yau.
Yanzu muke samun labarin cewa, gwamnan Bauchi ya daidaita da Dr Idris bayan da su Kabiru Gombe suka je don roka masa gwamna Muhammad Bala na jihar ta Bauchi.
Tun ba yau ba, wani malamin addinin musulunci ya ce akwai yiwuwar a ga bayan Mohammed Bazoum. Shugaban ya fara nuna zai juyawa Faransa baya ta hanyar buga kudi.
Tun bayan yada wani faifan bidiyo da Davido ya yi, ake ta cece-kuce akai inda mutane musamman 'yan Arewacin Najeriya ke korafi akai da neman ya goge bidiyon.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari