Malamin addinin Musulunci
Mai gadi da ke rike da makullin Ka'abah, Dakta Saleh Bin Zain Al-Shaibi ya rasu da safiyar yau Asabar inda aka yi sallar jana'izarsa a Masallacin Harami.
Wasu matasa sun yi ajalin wani mai suna Yunusa wanda ɗan Faira ne kan zargin furta kalamai marasa daɗi ga Annabi Muhammad (SAW) a Bauchi da ke Aewacin Najeriya.
Wasu ɓata gari sun sace ragon da babban limami ya sayo da nufin yin layya a yankin ƙaramar hukumar Bassa a jihar Filato, lamarin ya faru ranar jajibiri.
Sheikh Mahir Al Muaiqly ya ja hankulan Musulmi kan abubuwa da dama a cikin hudubar Arafa ta 2024. Ya yi kira kan riko da laduban Musulunci da addu'a ga Falasdinawa.
Duba da halin matsin rayuwa da ‘yan Najeriya ke fuskanta ga kuma sallah babba na tunkarowa, wani malamin addinin musulunci, Dr Tajudeen Adebayo ya shawarci musulmi.
Gobe Asabar ne mahajjata za su yi hawan Arafa a kasar Saudi Arabia kamar yadda aka sanar. Sheikh Isa Ali Pantami ya bayyana nau'ukan ibada da ake son yi a ranar.
Ana daf da gudanar da bikin sallah babba a Najeriya, Kiristoci a jihar Kaduna sun taya Musulmai share filin idi domin gudanar da salla ranar Lahadi 16 ga watan Yuni.
Al'ummar Musulmai za su samu hutu akalla sau biyu a cikin watannin Yuni/Yuli na shekarar 2024. Musulmai za su yi hutun babbar Sallah a cikin watan Yuni 2024.
Kwamishinan harkokin addinin Musulunci a Sokoto, Dakta Jabir Sani Mai Hula ya sanar da cewa gwamnatin Sokoto ta ba malaman addini kyauta domin hidimar sallar layya
Malamin addinin Musulunci
Samu kari