Malamin addinin Musulunci
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya mika sakon ta'aziyya ga Manjo Hamza Al-Mustapha mai ritaya bisa babban rashi da ya yi ma yayarsa bayan fama da jinya.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wani mutum mai shekaru 43 mai suna Kazeem daga unguwar Edun, Ilorin, ya mutu bayan ya fada rijiya bisa shan tabar ‘Colo’.
Yayin da ake kokawa kan salon mulkin Bola Tinubu, Sheikh Alkali Abubakar Salihu Zaria ya caccaki gwamnatin yana mai cewa a bar batun sake zabensa a 2027.
Saleh bin Abdullah Al Humaid ya jagoranci hudubar Arafa a masallacin Namira a kasar Saudiyya. Limamin Arafa ya bayyana hanyar da Musulmi za su samu tsira.
Hukumar kula da alhazai ta ƙasa watau NAHCON ta tabbatar da rasuwar wani ɗan Najeriya a filin hawa Arafah a kasa mai tsarki, ba a bayyana sunansa ba har yanzu.
Babban lomamin jami'ar LASU, Farfesa Amidu Sanni ya bukaci musulmi su guji cin bashin kudi domin cika ibadar layya, yana mai cewa an ɗauke wa wanda ba shi da hali.
A gobe Alhamis 5 ga watan Yunin 2025 ake shirin gudanar da Arafah a kasar Saudiyya wanda ake bukatar Musulmi su dage da addu'o'i da azumi saboda neman yardar Allah.
Malamin addinin Musulunci a jihar Gombe, Farfesa Rashid Abdulganiy ya fadi hukuncin yin sallar Juma'a da azahar a ranar Idi. Malamin ya ce za a yi sallar azahar.
Yayin da aka sha fama da fari a kasar Morocco, Sarki Muhammad VI ya bukaci marasa karfi a kasar da su dakatar da yin layyan bana saboda tsadar rayuwa.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari