Malamin addinin Musulunci
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya bayyana cewa shugabanci abu ne mai natukar wahala kuma amana ce ta gudanar da dukiyar taakawa.
A 2025, babbar sallah (Eid Al Adha) za ta kama ranar 6 ko 7 ga Yuni, kamar yadda aka sanar. Kasashe 5 da suka hada da Pakistan da India za su yi sallah a 7 ga wata.
An bayyana muhimman ayyukan ibada guda 10 da ke so kowane Musulmi ya yi a kwanaki 10 na farkon watan Zul Hijja. Ana son yin azumi a ranar Arafah.
Kotun Osun ta yanke wa Kabiru Ibrahim hukuncin kisa bisa kisan Lukman Adeleke bayan ya amsa laifi, sannan aka aka gano gawar Lukman a cikin jaka.
Mai alfarma sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar II ya bayyana gobe Laraba, 28 ga watan Mayu, 2025 a matsayin 1 ga watan Dhul Hijjah, 1446H.
Hukumomin ƙasar Saudiyya su sanar da ganin jinjirin watan Babbar Sallah yau Talata, sun ce alhazai za su yi hawan Arfah ranar Alhamis, sallah ranar Juma'a.
Hukumomi a kasar Saudiyya sun sanar da Sheikh Saleh bin Abdullah Al Humaid a matsayin limamin Arafa da zai yi huduba wa miliyoyin musulman duniya a Namira.
Mai alfarma Sarkin Musulmi ya fitar da sanarwa cewa za a fara duba watan sallar layya a ranar Talata, 27 ga Mayu, 2025. Za a duba jinjirin watan a sassan Najeriya.
Sheikh Ibrahim Ɗahiru Usman Bauchi ya jagoranci tawagar 'yan Darikar Tijjaniyya zuwa gidan gwamnatin jihar Katsina domin yi wa gwamna Radda ta'aziyya da addu'a.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari