Malamin addinin Musulunci
Za a ji cewa shehin addinin Musuluncin nan kuma mabiyin mazhabar Shi’a da ke Kaduna, Sheikh Hamza Muhammad Lawal Badikko, ya yi mutuwar fuji'a mai ban mamaki.
Ishaq Akintola, shugaban kungiyar kare hakkin musulmi a Nigeria yayi gargadin cewa musulmi a kudu na fuskantar barazanar karewa don kashe su da ake yi ba dalili
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu miyagun 'yan bindiga sun yi awon gaba da wani matashin Malami, ɗan uwansa da ɗansa a Ilorin, babban birnin jihar Kwara.
Kwamitin limamai da malaman addinin musulunci a Kaduna zata shirya wani taro don tattaunawa da yan takarar gwamna na jam'iyyu a zaben 2023 don sanin manufofinsu
Reshen mata na kungiyar dalibai musulmin Najeriya, MSSN, na jihar Legas tace yan takarar da zasu kare musu hakinsu da suka hada da damar saka hijabi zasu zaba.
A makon Sheikh Usman Ɗanfodiyo da aka gabatar a Sakkwato, an karrama manyan mutane bisa dumbin ayyukan da suka yi wa al'umma da Addinin Musulunci a rayuwarsu
Malamin Dan Najeriya kuma mazauni jihar Kano, Adam Abdurrahman Al-Fulany, ya zama gwarzon ilmin adabin larabci na shekarar 2022 na Uyoon El-Adab El-Arabi..
Musulman Ikare sun juyawa babban limamin masallacin yankin baya ne saboda daga darajar Oba Adeleke Adegbite-Adedoyin II, a matsayin Owa-Ale na Iyometa, Ikare.
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya ba da umarnin a gwama fannin koyarda sana'o'i da Tsangayoyin almajirai 2,775 da makarantun Islamiyya 451 a jiharsa
Malamin addinin Musulunci
Samu kari