Malamin addinin Musulunci
Abduljabbar Nasiru Kabara, wanda ake zargi da yin batanci ga Annabi Muhammad (SAW) ya zargi lauyansa da karbar N2m daga hannunsa, don bai wa alkali a sake shi.
Malaman jami’a sun dauki sama da watanni bakwai suna yajin-aiki, amma Dr. Abdallah Gadon Kaya yace sam yajin aikin ‘Yan ASUU bai sabawa Addinin Musulunci ba.
Malamin dan kasar Masar da ke da zama a kasar Qatar ya kasance shugaban kungiyar hadin kan malaman addinin muslunci ta kasa da kasa kuma shine mu'assasin Ikhwan
Sheikh Aminu Daurawa: Akwai ladubba da ake neman duk mai son Allah ﷻ ya amsa masa addu’arsa ya gabatar da su a ya yin addu'ar da gabaninta da kuma bayanta.
Kungiyar musulunci ta MURIC ta yaba wa Gwamna Charles Soludo na Jihar Anambra kan haramta saka gajerun sket wato 'mini skirt' a makarantun mata na gwamnati da
Babbar Kotu da ke zamanta a Damaturu, babban birnin jihar Yobe, yau Litinin ta ɗage zaman sauraron shari'ar korarrun sojojin ɗa suka ƙashe Sheikh Aisami Gashua.
Bidiyon wata malamar makaranta yar kasar Indonesia wacce ta rasu tana karatun Al-Qur'ani mai girma ya bayyana a kafafen ra'ayi da sada zumunta na yanar gizo.
Gwamna Nyesom Ezenwo Wike na Jihar Ribas ya karbi bakuncin Sarkin Musulmi, Mai Martaba Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar a yau Juma'a 9 ga wata.
Yan bindiga sun kashe fitaccen malamin Musulunci a yankin Kudu maso Gabashin Najeriya, Sheikh Ibrahim Iyiorji a gidansa da ke garin Onicha na Jihar Ebonyi.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari