Addinin Musulunci da Kiristanci
Kungiyar kare hakkin musulmi na MURIC ta gargadi al'ummar musulmi su kauracewa jami'o'in kiristoci masu zaman kansu a Najeriya don suna tauye hakkin musulmi.
Batun harrufan larabci da aka yi rubutun ajami lamari ne da ya aka dade ana mahawara kan shi a inda wasu ke masa kallon alamar addinin musulunci ta mamaye kasar
Kungiyar matasan Kiristocin Najeriya ta United Christian Youth Forum of Nigeria, UCYFN, ta gargadi yan Najeriya suyi hattara da Peter Obi da ta zarga da yaudara
An samu wani lamari mai ban mamaki da ya faru, inda wani yaro ya tashi daga mutuwa bayan da aka ce ya mutu a asibiti. Wani fasto ne ya bayyana hakan a Benin.
Dan kwallon kafa na Ivory Cost, Didier Drogba ya bayyana gaskiyar lamari kan jita-jitan da ake yadawa cewa ya shiga addinin Muslunci a kwanakin baya kadan.
Shugaban Cocin Christ Evangelical and Life Intervention, Kaduna, Fasto Yohana Buru, ya yi bayanin dalilin da ya sa yake murnar Maulidi tare da Musulmai a jihar.
Kungiyar kare hakkin musulmai ta MURIC ta bukaci hukumomin jarrabawar WAEC da JAMB da su dauke cibiyoyinsu a cocunan RCCG dake kan babbar hanyar Legas-Ibadan.
Dan takarar shugaban kasa jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya gana da wasu manyan malaman addinin kirista a jihar Kano ta Arewa maso Yammacin Najeriya.
Mutane sun zuga Ayau Kaigama ka da ya yarda ya karbi OFR daga Gwamnati. Akwai wadanda suka hurowa Limamin wuta, amma ya yi watsi da su da wannan shawarar ta su.
Addinin Musulunci da Kiristanci
Samu kari