INEC
Hukumar shirya zabe ta kasa INEC ta wajabtawa dukkann jam’iyyun siyasa goma sha biyar (15) mika sunayen yan takarar kujerar shugaban kasa da mataimakansu..
Jam’iyyar Action Peoples Party (APP) na shirin maka dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Ahmed Tinubu a gaban kotu.
A halin yanzu kwanaki 20 su ka rage, a gama duk wani lissafi. Dr. Doyin Okupe ya tabbatar da cewa ana bakin kokarin ganin Jam’iyyar LP da NNPP sun hada-kai.
Abuja - Hukumar gudanar da zabe ta kasa INEC ta karyata rahotannin cewa ta dage ranar karshe na rijistan katin zabe da kwanaki sittin zuwa karshen watan Agusta.
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta gabatarwa zababben gwamnan jihar Ekiti, Biodun Oyebanji da mataimakinsa, Monisade Afuye takardar shaidar lashe zabe.
Hukumar Zabe mai zaman kanta, INEC, ta amince da tsawaita wa'adin rijistar katin zabe da ake yi wanda a baya tace za a gama shi a karshen watan Yunin 2022.
Babbar Kotun tarayga dake zamanta a babban birnin tarayya Abuja ta dakatar da hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa daga rufe damar yin rijistar katin zaɓe.
A ranar Asabar, 18 ga watan Yuni, 2022 hukumar zabe ta kasa watau INEC za ta gudanar da zaben gwamnan jihar Ekiti. Wa'adin gwamnan jihar, John Kayode Fayemi.
Hukumar gudanar da zabe a ranar Alhamis ta jaddada cewa ba za'a kara wa'adin da ta baiwa jam'iyyun siyasa ba na mika sunayen yan takarar kujerar shugaban kasa.
INEC
Samu kari