Hotunan Aure
Wasu masoyan juna sun ba jama’a mamaki bayan da suka bayyana a wurin bikin aurensu da tawagar Keke Napep wacce aka fi sani da adaidaita sahu. Sun birge sosai.
Wata amarya yar Najeriya da kawayenta sun isa wajen daurin aure da wuri inda suka tarar da wajen wayam babu kowa. Sun yi amfani da damar wajen daukar bidiyo.
Wata kyakkyawar yarinya a shafin TikTok ta bayyana bacin rantsa bisa wayar gari har yanzu bata samu mijin aure ba saboda babbar manufarta a rayuwa shine aure.
Za a sha shagali tare da bidiri inda garin Kano zai dauka baki don shaidar daurin auren Yarima Sanusi Aminu Bayero da Gimbiya Ummi Nasir Bayero babu dadewa.
Wata budurwa mai suna Fatima ta fitar da hirarsu da saurayi da ta aura. Ya fara da yi mata barka da Sallah ne watanni bakwai da suka gabata, yanzu sun amarce.
Wata matar aure ta bayyana yadda diyarta ta kasance gimbiyar mijinta inda har tare masa fada take. Matar tayi wa mijinta ihu amma yarinyar ta kai mata cizo.
Wani bako a wurin biki ya baiwa jama'a mamaki bayan ya kai wa amarya da ango gudumawar itace a ranar aurensu. Sun dinga dariya inda suka dauka hoto tare dashi.
An shiga rudani a coci yayin da ake gab da daura wani aure amma amarya ta tubure tace bata son mijinta. Lamarin ya haddasa cece-kuce a tsakanin mutanen wajen.
Mafi yawancin kasashe sun hallastawa maza auren mata 1 ko fiye da hakan, kasashe kadan ne suke yarda mata su auri maza fiye da daya, abin da ake kira Polyandry.
Hotunan Aure
Samu kari