Hotunan Aure
Bayan zargin fyade da yi wa karamar yarinya ciki da kuma sakamakon binciken da reshen APC ta Jigawa, ta yi, an dakatar da wani daga cikin jagororin APC mai mulki.
Gwamnatin jihar Zamfara karkashin jagorancin Dauda Lawal za ta yi wa yan mata marayu auren gata a fadin gidan marayu da ke garin Gusau, babban birnin jihar.
A ranar Asabar ne gwamnatin Kano ta rabawa ma’aurata 1800 da suka hada da zaurawa da yan mata da aka zabo daga fadin kananan hukumomi 44 kayan gado da gara.
Wata budurwa ta bayyana yadda ta tashi kan samari da wani nau'in kitso mai sauki kuma na gargajiya da mata ke yi tun zamanin baya can ba yanzu ba.
A yau Jumu'a, 13 ga watan Oktoba aka ɗaura auren Laylah Othman, sananniyar yar kasuwar nan ta arewa, inda ta auri wani ɗan majalisar tarayya daga Filato.
Wata baturi yar shekaru 42 mai suna Sarah Wilkinson ta auri kanta da kanta a wani biki da aka yi Harvest House da ke Felixstowe, Suffolk. An cika a bikin.
Wani dan gajeren bidiyo ya nuno wani ango dan kasar Koriya yana taka rawar wakar Yarbawa yayin da ya angon ce da amaryarsa Bayarabiya. An yi yayyafin dala.
Da aka gano sirrin Annie Knight, iyayen gidanta sun sallame ta daga bakin aiki. A lissafin da ta yi, Annie Knight ta na kwanciya da maza akalla 25 a kowane wata.
Wani matashi dan Najeriya mai suna Prince Okebulu Ndukwo Nkobi, ya shirya tsaf don auren kyawawan yan mata biyu a rana daya. Za a daura auren a watan Nuwamba.
Hotunan Aure
Samu kari