Hare-haren makiyaya a Najeriya
Hukumar yan sanda reshen jihar Imo, ta zargi haramtacciyar ƙungiyar IPOB da kuma mayakanta na ESN da hannu a kisan sarakunan gargajiya biyu a yankin Njaba.
Dillalan shanu da na kayan abinci sun shiga yajin aikin kai kaya kasar kudu biyo bayan kin sauraranta da gwamnatin tarayya tayi. Basu sanaar da ranar dawowa ba.
Kungiyar gwamnonin arewa (NEF) ta yi kira a kan a daina harar Fulani makiyaya da ke jihohin kudu maso gabas, kudu maso yamma da kuma kudu-kudu a kasar nan.
Ardon Chanchaga Mallam Abdullahi Babayo, yayi kira ga makiyaya dasu dena tada zaune tsaye akan karamin abu. Babayo shine Sarkin fulanin Chanchaga da Shaku dake Minna, yayi wannan Kira ne a lokacin da yake tattaunawa da kamfanin...
Hare-haren makiyaya a Najeriya
Samu kari