Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Ministan sufuri ya gana da gwamnan jihar Katsina, ya ce shi yafi cancanta da a bashi damar tsayawa takara domin ya gaji Buhari a zaben 2023 mai zuwa nan gaba.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya ayyana ranar Litinin 11 ga Afrilu, 2022 a matsayin ranar hutun aiki domin baiwa ma’aikata da iyalansu damar zabe.
Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina yayin wani gangami da wadanda suka amfana da shirin tallafi na gwamnatin tarayya suka shiya, ya jinjinawa Buhari.
Gwamna Aminu Masari na jihar Katsina ya umurci malamai a cibiyoyi daban-daban na ilimi a jihar da su fara koyar da yara da harshen gida, musamman Hausa a Arewa.
Aminu Masari ya bukaci masu rike da mukaman siyasa, wadanda ke da ra’ayin yin takarar kujerun siyasa a 2023, da su yi murabus kamar yadda dokar zabe ta tanada.
Tsohon sanata mai wakiltan Katsina ta Tsakiya, Abubakar Sadiq Yar'adua, ya rasa mahaifiyarsa, Hajiya Hurera Sa'id. Hajiya, wacce aka fi sani da Goggo, ta rasu n
Gwamnatin jihar Katsina a ranar Litinin, 14 ga watan Fabrairu, ta sanar da haramta kungiyar Yan-sa-kai a jihar saboda ayyukan laifi da mambobinta ke aikatawa.
Aminu Bello Masari ya halarci wani taro da shugaban kwastam na shiyyar Katsina ya shirya. Masari ya gaji, ya bukaci bude iyakokin Katsina yadda aka bude saura.
Dr. Hadiza Bello Masari, Uwargidar Gwamnan jihar Katsina, Aminu Masari, ta yi kira ga al'ummar jihar kada su kuskura su zabi yan shaye-shaye matsayin shugabanni
Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Samu kari