Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Katsina - Gwamna Masari ya bayyana cewa gwamnatinsa zata katse hanyoyin sadarwa a wasu yankunan jihar Katsina, ya kuma sanar da hana cajin waya ga yan kasuwa.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya bayyana cewa Katsina na diba yiwuwar kafa dokar hana makiyaya kiwon fili, amma zata samar musu da filin kiwo.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Masari ya ce mafi yawancin 'yan bindiga fulani ne kaman shi, ya kara da cewa suna magana harshen Fulfulde kuma suna cewa su musulmi
Hukumar sadarwa ta ƙasa (NCC) ta ƙaryata rahoton dake yawo a kafafen sada zumunta cewa, ta bada umarnin a katse hanyoyin sadarwa baki ɗaya a jihar Katsina.
Katsina - A makonni ƙalilan da suka shuɗe, yan bindiga sun maida hankali wajen sace ƴaƴa, yan uwa da kuma matan masu rike da mukaman siyasa a jihar Katsina.
Gwamnatin tarayya ta yi watsi da kiran da Gwamnan jihar Katsin Aminu Masari na da takwararsa na Jihar Benue, Samuel Ortom, na cewa mutane su kare kansu daga yan
Gwamna Aminu Masari na jihar Katsina ya yi Allah -wadai da kashe-kashen da Kwastam ke yawan yi wa mutanen da ba su ji ba ba su gani ba ta hanyar tukin ganganci.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Masari, ya ce ba ya jin dadin mulkin jihar da ke fama da rashin tsaro. Ya ce sam baya iya yin bacci da daddare saboda yanayin.
Gwamnan jihar Katsina, ya magantu kan mafita mai sauki da kungiyoyi da attajirai ya kamata su bi domin magance matsalar rashin tsaro dake addabar Najeriya,
Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Samu kari