Yahaya Bello
Hukumar hana yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati ta EFCC ta musanta cewa tana bibiyar tsohion Gwamna Yahaya Bello da gayya a cewar Shugaban hukumar Ola Olukayede.
Hukumar hana yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC ta bayyana yadda ta gano dala dubu 720 da tsohon gwamnan Kogi ya sace daga asusun jiha ya biya kudin karatu
Shugaban hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziki zagon ƙasa EFCC, Ola Olukoyede ya ce zai sauka da muƙaminsa matuƙar ba a gurfanae da Yahaya Bello ba.
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya bayyana cewa a shirye yake ya gurfana a gaban kotu amma dai yana fargabar za a iya damƙe shi saboda umarnin kotu.
Kungiyar Lauyoyi ta yi zanga zanga a kan yunkurin kama Yahaya Bello da EFCC ke yi. Kungiyar ta ce ya kamata EFCC ta girmama umurnin kotu a kan lamarin
Wani mummunan hatsarin mota da ya auku a jihar Kogi, ya jawo fasinjoji da dama sun rasa rayukansu. Hatsarin ya ritsa da wasu motocin bas ne da wata tirela.
Gwamna Usman Ododo na jihar Kogi ya nemi alfarmar Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan matsalolin rashin tsaro da ambaliyar ruwa da suka addabi jihar da kewayenta.
Hadimin kakakin majalisar dokokin jihar Kogi, ya yi magana kan bukatar da aka yi na majalisar ta tsige Gwamna Ahmed Usman Ododo, kan zargin ya taimaki Yahaya Bello.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta dauki mataki kan jami'anta da ke tare da tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya bisa zargin sun taimaka masa ya tsere daga kamu.
Yahaya Bello
Samu kari