Yahaya Bello
Dan takarar gwamna a jam'iyyar SDP, Murtala Ajaka ya garzaya kotu don kalubalantar sakamakon zaben gwamna a jihar Kogi da aka gudanar a ranar Asabar.
Yan Najeriya a soshiyal midiya sun caccaki zababben gwamnan jihar Kogi, Usman Ododo kan durkusawa a gaban Gwamna Yahaya Bello don gabatar masa da satifiket dinsa.
Darektan yakin neman zaben ‘dan takaran APC ya zargi Dino Melaye da yi wa INEC kutse, bayan ya zo na 3 a zaben Gwamna, APC ta ce a gaggauta kama Dino Melaye
Bayan hukumar INEC ta tabbatar da wanda ya yi galaba a zaben Kogi, Ahmed Usman Ododo yayi bayanin yadda Shugaban kasa da Ganduje su ka taimakawa nasarar APC.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta fasa gudanar da zaɓen cike gurbi na gwamna Kogi da ta shirya gudanarwa a wasu ƙananan hukumomi na jihar Kogi.
Shugaban kasa Tinubu, taya murna ga tazarcen Gwamna Hope Uzodimma na Imo da Douye Diri na Bayelsa, da kuma zababben gwamnan jihar Kogi, Usman Ododo.
Mun tattaro wasu abubuwa da ake ganin sun bada gudumuwa wajen nasarar APC a zaben Kogi. Ahmed Usman Ododo ya lashe zaben sabon gwamna a jihar Kogi,
Ahmed Usman Ododo, zaɓaɓben gwamnan jihar Kogi ya nuna godiyarsa ga Allah bayan nasarar da ya samu a zaɓe. Ya durƙusa a gaban Gwamna Yahaya Bello.
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, ya ji dadin yadda jam’iyyar APC ta lashe zaben Gwamnonin da aka yi a Imo da Kogi, Abdullahi Ganduje ya ya aikawa ‘Yan adawa sako.
Yahaya Bello
Samu kari