Akwatin zabe
A jiya Kwamitin National Peace Committee (NPC) da cibiyar The Kukah Centre sun shirya taro. INEC ta tabbatarwa jama'a cewa babu yadda za ayi magudi a zaben 2023
Bayan kammala zaɓen gwamnan jihar Osun, hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar ta zabi ranar 15 ga watan Oktoba, 2022 domin gudanar da zaben kananan hukumomi.
Watakila dole a hakura zaben 2023 a shiyyoyin Arewa saboda matsalar rashin tsaro. Shugaban cibiyar CEDDERT ya bayyana haka da ya gabatar da laccaa dazu nan.
Ana zargin Peter Obi yana da alaka da kungiyar Pyrates Confraternity. Wadanda suka kafa kungiyar su ne: Wole Soyinka, Pius Oleghe, Ikpehare Aig-Imoukhuede.
Peter Obi yana da wasu gungun magoya baya masu kiran kansu ‘Obidients’ wanda suke yi wa tsohon marubuci barazanar kisa saboda ya taba gwaninsu a zaben 2023.
Za a fahimci wa’adin rajistar katin zabe ya zo karshe, Kudu sun sha gaban ‘Yan Arewa. A wadanda suka yi rajista a 2019, Arewa ne a kan gaba, yanzu abin ya canza
An zabi wata mace, Droupadi Murmu, daga kabila mara rinjaye a matsayin shugaban kasar Indiya a ranar Alhamis bayan samun goyon bayan jam'iyya mai mulki, hakan
Za a ji Alkali ya karbi korafi, ya amince Bola Tinubu ya fuskanci shari’a a kan zargin yin karya ga hukuma a lokacin yana Gwamnan jihar Legas tun shekarar 1999.
A jiya ne aka ji Shugaban hukumar INEC na kasa, Farfesa Mahmood Yakubu ya yi alkawarin zaben 2023 zai zama mafi kyawun zaben da aka taba yi a tarihin kasar nan.
Akwatin zabe
Samu kari