Labaran kasashen waje
Rahotanni sun tabbatar da mutuwar gogaggen dan jarida Peter Enahoro. Peter ya mutu ne a birnin Landan na ƙasar Burtaniya a ranar Litinin 24 ga Afirilun 2023.
Yau Talata Najeriya ta fara kwaso ƴan ƙasar nan da suka maƙale a cikin rikicin da ake ta fafatawa a ƙasar Sudan. Za a kwaso su ne ta mota domin baro da su ƙasar
Yaki ya yi kamari, Hukumomin Sudan sun nemi hana mutanen Najeriya barin kasarta. Ana cikin dar-dar a Sudan a sakamakon yakin da ya kaure tsakanin sojojin kasar.
Za a ji Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai halarci taron Kolin Shugabannin Kasashen Yankin Tekun Guinea da za a gudanar a Accra, babban birnin kasar Ghana.
Wani jirgin saman Amurka ya samu tsaiko yayin da wasu agwagi suka sanya jirgin ya kama da wuta ta wasu bangarorin jikinsa. AN fadi yadda abin ya faru a kasar.
Wani sabon rahoto ya bayyana cewa, akwai wasu attajiran nahiyar Afrika da suka mallaki kudaden da suka kao 50% na yankin a wannan karon, an fadi ta yaya kenan.
Mutane da yawa a kafar sada zumunta sun bayyana kaduwa da ganin wata motar da aka kera da ke amfani da fasaha mai daukar hankali ba tare da wata matsala ba.
Kasashen duniya na ci gaba da tattare 'ya'yansu a Sudan yayin da yaki ya barke a kwanakin baya. Wannan ya faru ne bayan barkewar yaki a kasar da ke Afrika.
Shugaban kasar Ukraine, Zelensky ya tura sakon taya murnar lashe zabe ga zababben shugaban kasan Najeriya, Bola Ahmad Tinubu, inda ya bayyana kadan a bukatarsa.
Labaran kasashen waje
Samu kari