Labaran kasashen waje
Bandakin zinaren, wanda za a iya amfani da shi a kayyadadden lokaci na minti uku don kauce wa layi, an sace shi a wani sumame da aka kai a watan Satumban 2019.
Duniya na cigaba da kallo yayin da Sojojin Israila su ke kisan kiyashi a Falasdin bayan Hamas sun hallaka Yahudawa 1400 a harin 7 ga watan Oktoban bana.
Rahotannin da ke hitowa daga babban birnin tarayya Abuja na nuni da cewa ofishin jakadancin kasar Amurka da ke birnin tarayya Abuja ya kama da wuta ranar Litinin.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa yana amfani da ɓoyayyun dabaru domin kauce wa zubar da jini a Jamhuriyar Nijar biyo bayan juyin mulkin da aka yi.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya da zaune a Kanada ta ce akwai wasu muhimman abubuwa da take shawartan masu dawowa kasar su riko a tare da su.
Wata mata yar Najeriya ta yi bidiyo mai ban dariya na yawon neman gida a UK. Ta bayyana gaskiyar abun da ke zuciyarta game da gidan da dalilinta na kin karbar gidan.
Kafin ya rasu, SheikhMansur Yelwa ya ce Ahmad Yasseen ya ce babu wata kasar da za ta yi fiye da shekaru 40 ta na iko, an kafa Israila ne a shekarar 1947.
IMN ta yi zanga-zanga kan harin da aka kai cocin 'Greek Orthodox Saint Porphyrius Church' da ke Gaza yayin da rikici ke wanzuwa tsakanin Isra'ila da Falasdinu
Shugaban Jamhuriyar Nijar da sojoji suka kifar da gwamnatinsa, Mohammed Bazoum, ya yi yunkurin gudowa daga tsare zuwa Najeriya inji gwamnatin soji.
Labaran kasashen waje
Samu kari