Yaki da ta'addanci a Najeriya
Kwanaki biyar bayan harin da yan ta'addan Boko Haram suka kaiwa yan ta'addan ISWAP inda suka hallaka mutum 24 cikin, yan ta'adda sun sake karkashe juna a Borno.
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa, za ta ci gaba da yiwa tubabbun 'yan ta'adda karatun gyaran hali ta mika su ga hukumomin gwamnati da suka dace daga kars
“Duk da yake yan ta’addan sun shirya da gaske don kai harin, duba da yadda suka tunkari sansanin Sojojin cikin motoci masu dauke da bindigu guda hudu, da motar da bata jin bom guda daya da kuma muggan bindigu da alburusai.
Majiyar Legit.com ta ruwaito an yi wannan kashe kashe ne a kauyen Gazabure dake cikin karamar hukumar Gubio na jahar Borno ne, inda rahotanni suka tabbatar da cewa matasan civilian JTF ne suka kai samamen akan yan Boko Haram, suka
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari