Yaki da ta'addanci a Najeriya
Dakarun sojojin na Operation Whirl Punch, da Dakaru na musamman na Bataliya ta 167 sun kashe wani dan ta'adda a Kaduna, sun kuma ceto mutane 14 daga aka sace.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana matsayarsa tare da cewa, zai kawo karshen matsalar tsaro kafin ya sauka a mulki a wannan shekarar da ake cikinsa.
An fitar da jerin sunaye 37 na wasu mutum 37 da aka kashe a jihar Nasarawa a lokacin da jirgin sojin saman Najeriya ya yi lugden wuta kan makiyaya a jihar.
Wasu 'yan ta'addan Boko Haram syn bayyana daina aikata ta'adddanci tare da kai kansu ga rundunar sojin Najeriya a jihar Borno da ke Arewa maso Gabashin kasa.
Yan bindiga sun halaka wani mutum dan shekara 52 mai suna Samanja a garin garin Baje-Patiko da ke karamar hukumar Manya ta jihar Neja yayin da ya ke aiki a gona
Wasu mahara da ba a san ko su wanene ba sun tare matafiya a cikin babban mota a Tashar Amale da ke jihar Niger inda suka sace su. Sun kuma kai hari masallaci.
Yan sanda sun tabbatar, Hannatu Bawa, kansila a jihar Plateau da yan bindiga suka sace ta shaki iskar yanci bayan ta tsere daga sansanin masu garkuwa a Bauchi.
Hukumar yan sandan farin kaya, DSS, ta ce ta yi nasarar kama wani mutum mai suna Aliyu Yahaya wanda ake zargin dillalin makamai ne kuma na hannun daman Damina.
A labarin da muke samu, an bayyana yadda 'yan ta'adda suka kutsa tare da sace matar basaraken jihar Imo da kuma kone wasu gidajen shugabannin APC da LP ajihar.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari