Yaki da ta'addanci a Najeriya
Ana fargabar cewa shugaban yan bindiga, Dan-Karami ya yi hijira da tawagarsa daga Zamfara ya dawo jihar Katsina saboda gujewa luguden wuta da sojoji ke musu.
Rundunar sojin Najeriya ta samu nasarar ƙara ceto ɗaya daga cikin daliban Sakandiren Chibok, waɗanda Boko Haram ta sace shekaru 9 da suka gabata a jihar Borno.
An harbi jirgin kasar Turkiyya da ya je kwashe ’yan kasar da suka makale a Sudan bayan bangarorin da ke yakar juna sun amince su kara tsagaita wuta na awa 72.
Rahoton da muke samu aga jihar Zamfara ya bayyana cewa, wasu tsagerun 'yan bindiga sun shiga tashin hankali a jihar Zamfara da ke Arewa maso Yammacin Najeriya.
Dakarun rundunar sojojin Najeriya tare da hadin gwiwar yan sa kai na CJTF sun kashe mayakan Boko Haram 35 a wani aikin kakkaba da ke gudana a dajin Sambisa.
Wani abu mai tada hankali ya faru a safiyar ranar Juma'a a yayin da wasu yan bindiga suka bude wa yan sanda guda 5 wuta yayin da suka tafi wani wurin cin abinci
Yayin da ake shirin karamar sallah, an ga wasu mutane dauke da makamai a jihar Kano suna kokarin wucewa wasu jihohin Arewa don aikata mummunan aikin ta'addanci.
Rundunar sojin Najeriya da haɗin guiwar yan bangan yanki sun nuna wa yan bindiga yadda ake yaƙi a fagen fama, sun dakile harin da aka kai kauyuka biyu a Zamfara
Wasu rahotanni sun yi ikirarin cewa maharan sun sheƙe akalla mutane 9 ciki har da jami'an tsaro a wani sabon hari da suka ka yankin Birnin Gwari, a Kaduna.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari