Yaki da ta'addanci a Najeriya
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya ce wadanda suka kafa kungiyar Boko Harama a arewa sun fada masa cewa talauci da rashin aikin yi ne ya jefa su a halin.
Gwamnan jihar Zamfara, Lawal Dauda, ya gana a sirrance da hafsan hafsoshin tsaron Najeriya, Janar Lucky Irabor, a hedkwatar tsaro, ya nemi karin dakarun soji.
Sojojin Najeriya sun sanar da cewa jami'ansu sun ƙwato N11m tare da halaka 'yan ta'adda da dama a ayyukan da jami'ansu ke gudanarwa a wasu yankuna na jihohin.
A karshen makon nan aka ji ‘Yan bindiga sun yi garkuwa da Sarakuna, an bindige wani shahararren ‘dan kasuwa a yankin na Ningi wanda aka fi sani da Haruna Dan-Oc
Jami'an rundunar sojin Najeriya sun dira wani sansanin yan bindigan jeji a yankin ƙaramar hukumar Giwa ta jihar Kaduna, sun sheke yan ta'adda 6, sun yi nasara.
Wasu tsagerun yan bindiga sun kashe malamin coci, Rabaran Charles Onomhoale Igechi, a Benin City, babban birnin jihar Edo a hanyarsa ta dawowadaga wurin aiki.
Gwamnan jihar Sakkwato, Ahmad Aliyu, ya ziyarci garuruwa da 'yan bindiga suka kai hari ranar Asabar, ya raba wa iyalan waɗanda suka mutu kuɗaɗe da kayan abinci.
Gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani, ya bayyana yadda a baya wasu gwamnonun arewa maso yamma suka rika jawo yan ta'adda a jiki, suna zama wuri ɗaya su ci abinci.
Gwamnan jihar Sakkwato, Ahmad Aliyu, ya ganada shugabannin hukumomin tsaro na jihar biyo bayan harin da yan bindiga suka kai har suka kashe rayuka akalla 37.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari