Yaki da ta'addanci a Najeriya
Gwamnan jihar Filato, Celeb Mutfwanga, ya ayyana yaƙinin cewa jami'an tsaro suna da masaniya kan masu ɗaukar nauyin hare-haren da ake kaiwa a jihar kwanan nan.
Rundunar sojojin Najeriya ta yi magana kan rahotannin da ke yawo dangane da rashin ciyar da dakarun sojojin da ke yaki da yan ta'adda a jihar Zamfara.
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta bayyana cewa dakarunta sun sake kama wasu mutum 3 da ake zargin suna da hannu a kashe-kashen Filato ranar jajibirin Kirsimeti.
An samu asarar rayukan wasu matafiya takwas a jihar Borno bayan yan ta'adda sun saka bam a kan hanya. Mutane da dama sun samu munanan raunuka a harin.
Shugaban ƙaramar hukumar Logo a jihar Benuwai ya tabbatar da cewa wasu mahara da ake zargin fulani ne sun halaka rayukan mutum 7 a wasu kauyuka uku.
Shugaban kasa Bola Ahmad Tibubu ya bayyana gargadinsa ga shugabannin tsaron Najeriya kn yadda tsaro ke ci gaba da lalacewa a yanayin da ake ciki.
Rundunar yan sanda reshen jihar Filato ta bayyana cewa dakarunta sun kama mutane takwas da ake zargin da hannunsu a kashe-kashen kwanan nan a Filato
Hedikwatar tsaro ta ƙasa DHQ ta bayyana dumbin nasarorin da rundunar sojin Najeriya ta samu a hare-haren kwantan ɓauna da samame kan yan ta'adda a mako ɗaya.
Wasu ƴan bindiga sun kai harin Kwanar Dutse a jihar Zamfara da yammacin ranar Laraba, sun halaka mutane akalla 10 saboda sun gaza biyan harajin N20m.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari