Yaki da ta'addanci a Najeriya
Wani jami'in hukumar NSCDC, Abubakar Nurudeen, ya rasa ransa sakamakon taka wani abun fashewa bisa tsautsayi a jihar Borno ranar Alhamis da ta gabata.
Rahotanni sun bayyana cewa tsagerun yan bindiga sun kashe yan sanda biyu yayin da suka farmaki ayarin jagoran PDP a jihar Anambra, Chris Uba jiya Alhamis.
Yayin da ake ci gaba da alhinin kisam bayin Allah 195 a kananan hukumomi uku a jihar Filato, wasu miyagu sun sake kai sabon hari wani kauye jiya da daddare.
‘Yan bindiga za su hallaka daliban jami’ar Gusau da aka yi garkuwa da su. Nan da mako guda za a kashe daliban idan ba a fito da mutanensu da ke tsare ba.
Har yanzu mutane su na cikin makokin kashe-kashen da aka yi ne a kauyen Filato. Majalisar Dinkin Duniya ta fusata da kashe-kashen da aka yi a lokacin kirismeti.
Har yanzu mutane su na cikin makokin kashe-kashen da aka yi ne a Filato. ‘Yan bindiga sun rubuta takarda, za a kuma kai danyen harin ta’adda a jihar Filato.
Rundunar yan sandan jihar Bauchi ta samu nasarar halaka yan bindiga shida da suka addabi wani yanki a jihar. Rundunar ta kuma kwato kayayyaki masu yawa a wajensu.
Yan bindiga sun tafka ta'asa a jihar Taraba bayan sun dira a wata babbar kasuwa lokacin da ake tsaka da gudanar da harkokin kasuwanci. Sun sace mutane da dama.
Gwamnatin jihar Zamfara ta kulle wasu kasuwannin shanu 11 a fadin jihar bayan ta gano miyagun yan bindiga na gudanar da hada-hadar kasuwanci a cikinsu.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari