Yaki da ta'addanci a Najeriya
Miyagun yan bindiga sun kai hari yankin ƙaramar hukumar Batsari a jihar Katsina, sun yi ajalin mutum biyu tare da yin awon gaba da wasu 29 ranar Talata da ta wuce.
Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana cewa wani makiyayi da ya kashe ɗan garin mangu, da yunkurin satar shanu na cikin abubuwan da suka kawo tashin hankali a Filato.
Rundunar ƴan sandan jihar Filato ta nuna mutum 17 da aka kama da zargin hannu a hare-haren da aka kananan hukomomin Bokkos, Barkin Ladi da Mangu.
A koƙarin kwato wuraren da ke hannun ƴan ta'adda a jihar Borno, sojoji da sauran jami'an tsaro sun faɗa tarkon mayakan Boko Haram, an rasa rayukan jami'an tsaro 3.
Dakarun sojoji sun samu nasarar ragargazar yan ta'adda a jihar Kebbi. Dakarun sojojin sun kuma ceto mutanen da yan ta'addan suka yi garkuwa da su.
Ministan sadarwa ya ballo ruwa tun da ya tona asirin masu hannu wajen hakar ma’adanai ta bayan fage, ya ce akwai manya da kanana da ke da hannu wajen rusa kasa.
Labari da dumi-dumi ya zo a game da 'yanuwan Nabeeha Al-Kadriyah da ke hannun 'yan bindiga. Dangin wadannan 'yan mata da aka dauke sun tabbatar da fitowarsu.
Kazamin rikicin da ya barke tsakanin kungiyoyin ta'adda na ISWAP da Boko Haram ya dauki sabon salo yayin da mayaka a bangarorin biyu suka kashe juna yayin wani hari.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar halaka wasu gawurtattun kwamandojin yan ta'adda uku a jihar Borno. Sojojin sun ceto mutanen da suka sace.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari