Gwamnatin tarayyar Najeriya
Tun daga sallamar ministar jin kai, Betta Edu, zuwa nada sabbin shugabannin hukumar alhazai ta Musulmi da Kirista, jerin abubuwa 7 da Tinubu ya aiwatar a farkon 2024
Babban bankin Najeriya CBN ya rushe majalisun daraktocin bankuna hudu da suka haɗa da Titan, Keystone, Polaris da Union nan taƙe babu bata lokaci.
Babban sakataren ma'aikatar jin ƙai, Abel Olumuyiwa Enitan, ya fara aiki a matsayin jagoran ma'aikatar bayan dakatar da minista, Dokta Betta Edu, ranar Litinin.
A gwamnatin Buhari, an yi ikirarin akwai wasu da ke juya akalar mulkin kasar da aka yi wa lakabi da 'cabal' a turance. Ga jerin mutum 5 da suka fi karfin fada-aji.
Jami'an hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa EFCC sun samu bayanan da suka dace kan binciken da suka fara na karkatar da makudan kuɗi a karkashinta.
Gwamnatin Najeriya ta sanar da shirin sayar da kamfanin rarraba wutar lantarki na Kaduna (KAEDCO). Ana bin kamfanin bashin sama da naira biliyan 110.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya dakatar da ministar harkokin jin ƙai da yaƙi da talauci, Dokta Betta Edu, daga matsayinta nan take.
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da dabararta don magance hauhawan farashin kayayyaki a fadin kasar, yayin da al’ummar Najeriya ke kara shiga damuwa.
Betta Edu, dakatacciyar ministar jin kai da yaƙi da talauci ta riƙe manyan muƙamai a tarihin siyasarta kafin wannan abu ya faɗa kanta, mun tattara muku su.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari