Gwamnatin tarayyar Najeriya
Yan canji sun musanta rahoton cewa Dala ta karye har an fara sayar da ita a kan N1000 kan kowace Dala ɗaya a kasuwa, sun ce a yanzu dai ta dawo N1,300.
Gwamnatin tarayya ta sanar da ranakun hutu domin bukukuwan Good Friday da Easter Friday na shekarar 2024. Ranakun sune Juma'a 29, ga Maris da Litinin, 1 ga Afirilu.
Adadin bashin da ake bin Najeriya ya karu daga N87.91trn ($114.35bn) a zango na uku na shekarar 2023 zuwa N97.34trn ($108.23bn) a zango na hudu na shekarar 2023.
Gwamnatin tarayya ta gurfanar da mawallafin shafin yanar gizo wanda ya yi ikirarin tsohon ministan Buhari ne ya rubuta hukuncin kotun zaɓe a karar LP da PDP.
A tuhume-tuhume uku, hukumar NCC ta yi zargin cewa kamfanin MTN, tsakanin 2010 zuwa 2017, ya yi amfani da sautin kidan wakar wani Maleke Moye ba tare da yardarsa ba.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, a ranar Litinin, ya bukaci goyon bayan daukacin ‘yan Najeriya a kokarin da ake na magance kalubalen da ke addabar kasar.
Gwamnatin tarayya ta musanta raɗe-raɗin da ke yawo cewa an biya kuɗin fansa ga ƴan bindiga kafin sako ɗaliban makarantar Kuriga da ke jihar Kaduna.
Yayin da ake zargin wasu da ɗaukar nauyin ta'addanci a Najeriya, Sheikh Ahmed Gumi ya yi fatali da zargin inda ya ce 'yan bindiga da kansu suke nemo kudin shiga.
Gwamnatin tarayya ta fitar da cikakken jerin sunayen mutane da kamfanonin da take zargin suna taimakawa ƴan ta'adda a Najeriya, ciki har da Tukur Mamu.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari