Gwamnatin tarayyar Najeriya
Gwamnatin Shugaba Tinubu za ta kashe akalla Naira biliyan 600 wajen biyan tallafin wutar lantarki da 'yan Najeriya suka sha a 2023. Gwamnati na neman mafita.
Iyalan mutanen da suka rasu a harin bam da sojoji suka kai kan masu Maulidi a kauyen Tudun Biri cikin karamar hukumar Igabi ta jihar Kaduna, sun kai FG kara.
Hukumar zaɓe ta ƙasa mai zaman kanta INEC ta rantsar da sabbin kwamishinonin zaɓe wadanda zata tura jihohi bayan majalisar tarayya ta amince da naɗinsu.
Gwamnatin Najeriya ta ce tsarin sauya fasalin takardun Naira da CBN ya aiwatar ya jefa manoma da yawa cikin fatara da talauci, ya jawo karancin wadatar abinci.
Ma'aikata da ɗaliban kwalejin koyar da aikin noma ta tarayya da ke Akura sun barke da zanga-zanga biyo bayan harin da wasu miyagu suka kai makarantar.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ce gwamnatinsa za ta hukunta duk wanda aka gano yana da hannu a tashin bama-bamai a kauyen Tudun Biri da ke jihar Kaduna.
Ma’aikatar jin kai da kawar da talauci ta tarayya karkashin jagorancin Dr. Betta Edu, ta kaddamar da shirin rabawa talakawa tallafin kudi N20,000 a jihar Kogi.
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya kirkiro sabuwar ma'aikatar jin kai da walwala don rage wa jama'ar jihar talauci da radadin da su ke ciki bayan cire tallafi.
Kungiyar nan mai fafutukar kare hakkin Musulmai MURIC ta buƙaci Gwamnatin tarayya ta gudanar da bincike mai tsafka kan abin da ya jawo kisan masu maulidi a Kaduna.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari