Gwamnatin tarayyar Najeriya
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya bayyana cewa ya siyar da hannun jarinsa na kamfanin Intels kuma baya da wata alaka yanzu da kamfanin.
An samu tashin gobara a sakatariyar gwamnatin tarayya da ke birnin tarayya Abuja inda ta kona wasu ofisoshi ciki har da na mai taimkawa Shugaba Tinubu.
Shugaban majalisar wakilan tarayya, Tajudeen Abbas, ya yi sauye sauye a shugabancin kwamitocin majalisar 26 da ƙarin kwamiti ɗaya a zaman ranar Jumu'a.
Bola Tinubu ya na so a rage yawan mutanen da ke garkame a gidajen gyaran hali. Za a tanadi N580m domin a fanshi mutane fiye da 4000 da aka daure a kurkuku.
Bola Tinubu ya kara adadin kudin da aka saba kashewa ta fuskar ilmi da tsaro. Gwamnatin tarayya ta warewa tsaro da tituna Naira tiriliyan 6 a kasafin 2024.
Gwamnatin Shugaba Bola Ahmad Tinubu ta sha alwashin kawo karshen duk wasu matsaloli da ke addabar fannin wutar lantarki. Minista Adelabu ne ya bayyana hakan.
Shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya tabbatar da naɗin Wura-Ola Adepoju a matsayin kwanturola janar ta hukumar shige da fice ta ƙasa NIS.
Majalisar wakilan tarayya ta fara aiki gadan-gadan kan kasafin kuɗin 2024 waɓda shugaban ƙasa ya gabatar a zaman haɗin guiwa ranar Laraba da ta gabata.
Ministar jin kai da walwalar jama'a, Dakta Betta Edu ta yi alkawarin biyan basukan N-Power a watan Janairun 2024 inda ta ce su na kan gyara ne a shirin.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari