Gwamnatin tarayyar Najeriya
Kungiyar tuntuba ta matasan Arewa (AYCF) da takwararta ta NEN sun ankarar da gwamnayin tarayya kam shirin da ake yi na kawo hargitsi a yankin Arewacin Najeriya.
Rundunar 'yan sanda a jihar Ogun ta kama dan takarar gwamna a jam'iyyar PDP a jihar, Hon. Ladi Adebutu kan wasu zarge-zarge da suka hada da siyan kuri'u a zabe.
Babban bankin Najeriya ya musanta jita-jitar da ke yawo cewa gwamnati na tunanin karɓe wasu bankuna da kwashe dukkan kuɗaɗen masu ajiya a cikinsu.
Shugaba Tinubu ya jaddada bukatar samar da hadin gwiwa tsakanin gwamnatocin jihohi da na tarayya, domin bunkasa ababen more rayuwa cikin gaggawa a fadin kasar.
Gwamnatin tarayya ta gaza biyan ma’aikata albashinsu na watan Disamba kafin bikin Kirsimeti, hakan ya sa sun yi bikin cikin rashin farin ciki da walwala.
Tsohon mataimakin gwamnan babban banki CBN, Farfesa Kingsley Moghalu. ya ce babu tababa Emefiele ne gwmanan CBN mafi muni da aka yi a tarihin ƙasar nan.
Rahoton binciken da shugaban ƙasa, Bola Tinubu, ya sa a yi a babban bankin Najeriya na kara fitowa, an ga yadda Godwin Emefiele ya bu wata hanya y asayi bankuna 3.
Gwamnatin Najeriya ta ce zata kara biyan magidanta mutum miliyan 4.5 tallafin N25,000 kowanensu a rukuni na biyu bayan rukunin farko na mutum 3.5m.
Tsohon shugaban APC na ƙasa na rikon kwarya, Bisi Akande ta bayyana yadda suka tattauna da Muhammadu Buhari domin a cire tallafin mai amma ya gaza.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari