Gwamnatin tarayyar Najeriya
Shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya nemi majalisar dattawa Najeriya ta amince masa da naɗin alkalai 11 a kotun koli, ya tura wasiƙa ranar Laraba.
Gwammatin tarayyan Najeriya ta lashi takobin kawo karshen kalubalen tsaro gaba ɗaya daga yanzu zuwa karshen shekarar 2024 mai zuwa, in ji Matawalle.
Mai girma shugaban Najeriya, ya ce mutane za su ga cigaban da za a samu a badi. Daga shekarar 2024, gwamnatin tarayya ta ce jama’a za su fara kurban jar miya.
Bola Ahmed Tunubu ya fara tattaunawa neman shawari kan wanda ya cancanta ya maye gurbin Simon Lalonga a matsayin ministan kwadago da samar da aikin yi.
An gano Gwamnonin da su ka zama ci-ma-zaune a Najeriya. Za a ga jihohin da za su tsaya da kafafunsu da wadanda za su ruguje idan aka janye FAAC a Najeriya.
Tsohon darakta janar na hukumar NSIB, Akin Olateru, ya bayyana cewa a kokarin yin gaskiya a ikinsa ya yi sadaukarwa mai wahala wacve ta kunshe aurensa.
An shiga tashin hankali yayin da zanga-zanga ta nemi zama tashin tashina a Abuja, tuni dai jami'an tsaro suka damƙe mutane 19 daga cikin masu kunnen ƙashin.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya buƙaci jakadun kasashe uku su maida hankali wajen faɗaɗa kasuwanci da zuba hannun jarida a Najeriya son amfanin kowa.
Kotun kolin Najeriya ta soke hukuncin kotun ɗaukaka kara wadda ta amince a saki shugaban IPOB, Nnamdi Kanu kuma a dakatar da shari'ar da ake masa.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari