Gwamnatin Najeriya
Mulki ya zo karshe, amma Minista ya hakikance a kan maganar jirgin sama. Daga yanzu zuwa 29 ga Mayu, za a iya ganin jirgin saman NigeriaAir yana yawo a sama.
An tattaro mutanen Najeriya kusan 2400 da yakin da ake yi a Sudan ya rutsa da su, wannan zirga-zirga na ‘yan kwanaki za ta ci abin da ya kai Dala miliyan 1.2.
Hukumar da ke kula da yan Najeriya mazauna kasashen waje ta tabbatar da cewar motocin da za su kwashe yan kasar da suka makale a yakin Sudan sun isa garesu.
Babagana Zulum ya shiga cikin masu neman a rage kudin makarantar jami’ar Maiduguri. Gwamnan na jihar Borno ya roki shugabannin jami’ar su sake tunani kan batun.
Mun tattaro fitattun mutanen da bayan an nada su a kan kujerar gwamnatin tarayya, kwatsam aka tsige su, daga lokacin da aka rantsar da Gwamnati mai ci zuwa yau.
Mele Kolo Kyari ya tabbatar da cewa aikin da ake yi na AKK a yankin Arewacin Najeriya yana tafiya. Shugaban na NNPPCL ya ce an kera 94% na bututun da ake bukata
Yaki ya yi kamari, Hukumomin Sudan sun nemi hana mutanen Najeriya barin kasarta. Ana cikin dar-dar a Sudan a sakamakon yakin da ya kaure tsakanin sojojin kasar.
Garba Shehu, kakakin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya magantu akan makomar yan Najeriya da suka makale a yakin Sudan, yana mai fadin kokarin da gwamnati ke yi.
Kasashen duniya na ci gaba da tattare 'ya'yansu a Sudan yayin da yaki ya barke a kwanakin baya. Wannan ya faru ne bayan barkewar yaki a kasar da ke Afrika.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari