Gwamnatin Najeriya
Babu wata sanarwa daga bangaren gwamnati da ta tabbatar da shirin karin kudin lantarki. Ko akwai niyyar karin kudin, gwamnatin tarayya ba ta amince ba tukun.
Abubuwa 29 ne 'yan majalisa da sanatoci za su kashe kudinsu a kai a shekarar bana. Mun tattaro yadda Sanatoci da 'Yan majalisar wakilai za su kashe kudinsu a 2024.
Gwamnatin Najeriya ta ware makudan kudade don tabbatar da an siyawa 'yan majalisa da sanatoci littatafai da za a sanya a cikin majalisun kasar guda biyu.
Sheikh Ahmad Gumi ya ce kashe biliyoyin naira wajen siyo makaman da aka yi su a Yakin Duniya II don yaki da 'yan ta'adda tsohon yayi ne. Ya nemi a tattauna da su.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi wa sabon gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa nasiha bayan da aka rantsar da shi matsayin gwamna biyo bayan mutuwar Akeredolu.
Gwamnan jihar Niger, Umaru Bago ya ba da umurnin kamo wani Mohammed Ibrahim da ya fitar da sanarwar haramta sayar da giya a kananan hukumomi tara na jihar.
Bayan an dawo mulkin farar hula wasu gwamnoni sun mutu, wasu sun gaje kujerarsu. A Yobe, rashin lafiya ya kashe Mamman Bello Ali yana jinya a kasar Amurka.
Za a ji adadin kudin da ake sa ran shugaba Bola Ahmed Tinubu da gwamnoni za su kashe a 2024. Mun tattaro kasafin kudin gwamnatin tarayya da jihohi 36 da ake da su.
Rahotanni daga Akure, babban birnin jihar Ondo na nuni da cewa yau Laraba za a rantsar da Lucky Aiyedatiwa matsayin sabon gwamnan jihar. Karfe hudu za a rantsar.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari