Gwamnatin Najeriya
An bayyana yadda matasan Najeriya suka shilla kasar Indiya domin halartar taron zagayowar ranar 'yancin kai a kasar da ke nahiyar Asiya da za a yi nan kusa.
Tun daga sallamar ministar jin kai, Betta Edu, zuwa nada sabbin shugabannin hukumar alhazai ta Musulmi da Kirista, jerin abubuwa 7 da Tinubu ya aiwatar a farkon 2024
Gwamnatin Najeriya ta sanar da shirin sayar da kamfanin rarraba wutar lantarki na Kaduna (KAEDCO). Ana bin kamfanin bashin sama da naira biliyan 110.
Tsohon gwamnan CBN ya yi galaba a kan hukumar EFCC da aka je kotu. EFCC mai yaki da rashin gaskiya ba ta ji dadin gaskiyar da kotun tarayya ta ba Godwin Emefiele ba.
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da dabararta don magance hauhawan farashin kayayyaki a fadin kasar, yayin da al’ummar Najeriya ke kara shiga damuwa.
Ana zargin ma'aikatar jin kai da cinye wasu kudade yayin da ake tsaka da wahala. An bayyana irin kudaden da ake son nemowa a ofishin nan ba da dadewa ba a kasar.
A sakamakon binciken da ake yi a NSIPA, an ci karo da wasu biliyoyi masu yawan gaske. Hukumar EFCC ta gano biliyoyin kudin gwamnati da aka boye a asusun jama’a
Za a ji ana zargin matsalolin yau duk laifin Muhammadu Buhari ne. An samu baitul-mali babu komai don haka Segun Osoba ya ce wajibin Bola Ahmed Tinubu ya ci bashi.
An yi kira ga shugaban kasa Bola Tinubu da ya kawo karshen matsalolin tsaro don jawo turawa su zuba hannun jari a kasuwannin Najeriya, don dawo da tattalin arziki.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari